TUNATARWA AKAN TUNATARWA GA YAN UWA MUSULMAI AKAN QABARI QABARI::Shine Masauki Na Farko Daga Masakan Lahira Idan Yakasance Alkhaeri To Abinda Ke Bayansa Yafisa Zama Alkhaeri.Idan Yazamanta Sharri To Abinda Zae Biyo Bayansa Yafishi Sharri .QABARI Yana Cewa Dan Adam Yayinda Za'A Sanyashi Cikinsa Kaeconka Yakae Dan Adam Waye Yarudeka Daga Tunanina? Shin Baka Sancewa Nine Gidan Fitina Ba?Gidan Duhu.Kuma Gidan Kadaeci,Kuma Gidan Tsutsotsi Wanene Yarude Ka Harka Kasance Kana Wucewa Ta Kusa Dani Lokuta Masu Yawa?Wannan Rana Tananan Tana Jiran Kowa Daga Cikinmu ALLAH Kasa Qabarinmu Yakasance Dausayine Na Aljannah Ameen Thumma Ameen
Comments
Post a Comment
Comments